Thursday, 30 August 2018
Kalli Hotun Da Ya Jawowa Jaruma maryam Gidado Ba ƙaƙen Maganganu

Home Kalli Hotun Da Ya Jawowa Jaruma maryam Gidado Ba ƙaƙen Maganganu
Ku Tura A Social Media
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kamar kowace jarumar fim din Hausa, takan saka hotuna lokaci zuwa lokaci a dandalinta na sada zumunta kuma masoyanta sukan yaba, saidai a wannan lokacin labari ya sha ban-ban, dan kuwa wannan hoton ya jawo mata surutai daga masoyan nata.

Da dama da suka bayyana ra'ayoyinsu akan wannan hoto sun ce bai dace ba sam musulma ta dauki irin wannan hoto haka kuma har ta nunawa Duniya.
Gadai wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan hoton:
Share this


Author: verified_user

0 Comments: