Monday, 20 August 2018
Allah Ya Isa Ga Duk Wanda Yamin Kazafin Zina - InJi Amina Amal

Home Allah Ya Isa Ga Duk Wanda Yamin Kazafin Zina - InJi Amina Amal
Ku Tura A Social Media
Tauraruwar fina-finan Hausa da lokaci zuwa lokaci takan shiga cece-kuce saboda irin hotunan da take wallafawa a dandalinta na sada zumunta, Amina Amal ta fito ta caccaki wadanda suke sukarta akan hotunan da take sakawa da wadanda suka mata kasafin Zina.
Kwanannan ne dai Aminar ta saka wannan hoton na sama daya dauki hankula mutane da dama sukayi Allah wadai dashi.

A cikin wani rubutu da tayi inda ta mayarwa da masu zagin nata martani tace, idan akayi magana sai ace su masu fadakarwane, to su fa ba annabawa bane, suna sabo, kuma ba za'a tambayeka laifinta ba dan haka ba zata daina saka abinda take so ba a shafinta.
Ga wanda suke mata kazafin Zina kuwa, Amina cewa tayi Allah ya isa sai Allah ya musu hisabi.
Ga dai abinda ta rubuta kamar haka:

'Slm am so sorry I won't stop to post what I want if you don't like what I post on follow me kuma duk Wanda ke min adduaa wai sai Allah ya sa min ciwo insha Allah sai dawo Kansu naga wasu na zinemin babu Wanda bakinsa zai kama saboda banda baki uwa banda baki uba wasu kuma sun ce koh a kanny wood ba a sona shiya sa basu yi posting dinna I don't care if anyone likes me or hate me posting someone on ur page is a choice any small thing zaace masufadakarwane annabawane mu I thing only them are perfect kuwa yana da na sa laifi sai dai nawa ni yafi work on ur self u will be ask only about you my sins will never affect you let Allah judge me thanks Allah ya isa duk Wanda ya min lagani da zina sai Allah yayi mana hisabi'
A wani rubutun na daban kuma Amina tace rayuwar fim daban, rayuwar zahiri daban

'Naga wasu naje wa some lady's in kanny wood can't post what I post blc am an actress I don't have my own life any little thing they will saymai fadarkar wane work with what you see on screen not my personal life duk Wanda ke mun mugun fata sai ya koma kansa if u don't have anything good to say about me you better be silence people will be taking panadol for someone headache and you don't have any right to talk they will say is an advice is there any place in Qur'an where they say insult someone in the name of advice before that person change kuma Allah ya isa sai Allah ya mana hisabi zaku fada inda kuka tama gani INA zina'

Sources:Hausamini.com

Share this


Author: verified_user

1 comment: