Monday, 9 July 2018
Video : Aminu Ala - UbanGidana Full Video song

Home Video : Aminu Ala - UbanGidana Full Video song
Ku Tura A Social Media

Shahararren mawakin hausa a arewacin nigeria wato aminu ala ya dane yana talar ga bayyanin wakar:-

Wakara UBANGIDANA Tana nuni akan halayyar mawadatan da ke tara abin duniyar da ya zarta hankali ba tare da sanin abinda za su yi da shi ba. Mutum daya da motar hawa Hamsin tufafin sakawa Sama da dubu wadansu ma bai san da su, irin mutanen da ke Sayen takalmin Sakawa Million shida kwaya daya Agogon Daurawa million shida Biro na Rubutu Million daya da Rabi. wannan waka ta karkata akan masu irin wannan aiki da tunani, ana jan hankalinsu au hankalta su gane Dukiya abar neman rayuwa ce mai dorewa ba abar gina rayuwa mara Dahir ba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: