Monday, 9 July 2018
Video : Aminu Ala - Gudun Hijira Full video song

Home Video : Aminu Ala - Gudun Hijira Full video song
Ku Tura A Social Media
Aminu ala mawakin arewacin nigeria ya fitar da waka mai matukar burgewa mai suna 'Gudun Hijira' wanda yake fadin irin yadda yanayin yan nigeria ke shiga yayin kashe kashen da yan uwanmu ke shiga a cikin nigeria wannan wakar dai idan kunka saurareta zaku fahimci abubuwa da dama Allah yasa mu dace.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: