Tuesday, 10 July 2018
Shugaban kasa ya samu jika Zahra buhari indimi Ta Haihu A kasar Spain

Home Shugaban kasa ya samu jika Zahra buhari indimi Ta Haihu A kasar Spain
Ku Tura A Social Media
shugaban kasa muhammadu buhari ya samu jika wanda a jiya diyarsa  zahra buhari ta haihu a asibitin kasar spain a jiya 9/07/2018.

Ta haihi namiji yaro Allah ya raya a bisa sunnah.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: