Thursday, 12 July 2018
Shin Da Gaske Halima Atete Tayi Aure Kamar Yadda Ake yayatawa Karanta Jawabinta

Home Shin Da Gaske Halima Atete Tayi Aure Kamar Yadda Ake yayatawa Karanta Jawabinta
Ku Tura A Social Media
Ba Aure Zanyi Ba Inji SARAUNIYAR KANNYWOOD HALEEMA YUSUF ATETE.


Jaruma haleema Yusuf ta Karyata jita jitar dake yawo A kafafen yada zumunta nace wa zatayi aure.


Ta bayyana Maka hakan ne a wata hira da mukayi da ita ta waya, Tace sun dauki wannan hoton ne a wani shooting da sukayi kwana kin baya. .
.
.
Sources form kannywoodcelebrities

Share this


Author: verified_user

0 Comments: