Sunday, 15 July 2018
Russia 2018 World Cup: Wadanda suka sami kyautuka daga FIFA bayan kammala wasan a yau a Kasar Russia

Home Russia 2018 World Cup: Wadanda suka sami kyautuka daga FIFA bayan kammala wasan a yau a Kasar Russia
Ku Tura A Social Media
'Russia 2018 World Cup: Wadanda suka sami kyautuka daga FIFA bayan kammala wasan a yau a Kasar Russia.

1. Luka Modrić Daga Kasar Croatia Shine Ya Samu Kwallon Zinare Golden Ball Wato Gwarzon Dan Kwallo (Best Player)

2. Harry Kane Daga Kasar England Shine Mafi Yawan Zura Kwallo A Raga, Don Haka Ya Samu Kyautar Takalmin Zinare (Golden Boot).

3. Kylian Mbappé Dan Kasar Faransa Shine Ya Zama Tauraron Dan Wasa Mai Tasowa (Young Player of the Tournament)

4. Maitsaron Raga Thibaut Courtois Daga Kasar Belgium Shine Ya Samu Kyautar  Safar Hannun Zinare (Golden Glove) Wanda hakan ke Nufin Ya Zama Mai Tsaron Raga Mafi Tasiri A Gasar (Best Goalkeeper).

Share this


Author: verified_user

0 Comments: