Tuesday, 31 July 2018
MUSIC : Sabuwa Wakar Rarara - Gani Ga wane

Home MUSIC : Sabuwa Wakar Rarara - Gani Ga wane
Ku Tura A Social Media

Ya chachaki 'Yan Anti Buhari

Sabuwa waka rarara yayi tane kanan tsokaci kana cewa to fa gani ga wane hausawa kance "ganin ga wane ya ishi wane tsoron Allah".
Yayi wannan waka ce da fadin cewa ekitima tamu ce sai baba buhari.

Idan baku manta ba anyi zaben gwamnan inda fayomi ya kada fayose mai rike da mulki a karkashin jam'iyar Pdp.

A cikin wannan waka yayi gargadi kana duk wani mai sa'insa da baba buhari da cewa inda fayose yaje can ne zamu kai shi 2019.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

1 comment: