Wednesday, 18 July 2018
Miyayi Zafi :Manya Directors Da Actors sunyi musanyar kalamai Akan Shirya Fina Finai kamar Adam a Zango Da Nafisa Abdullahi (karanta)

Home Miyayi Zafi :Manya Directors Da Actors sunyi musanyar kalamai Akan Shirya Fina Finai kamar Adam a Zango Da Nafisa Abdullahi (karanta)
Ku Tura A Social Media

Wannan musanyar kalamai dae ya faru ne daga wasu posting da jaruma nafisa abdullahi tayi akan wasu tsofaffin fina finai na can a bayya wanda duk ta dora karamin video daga ciki sai ta yi rubut kamar haka
"when kannywood industry produced movies"
Ma'ana a lokacin da masana'antar kannywood take shirya fina finai.
Ga hotunan daga shafin instagram da sunkayi musanyar kalamai .Share this


Author: verified_user

0 Comments: