Saturday, 7 July 2018
MAGANAR GASKIYA : Shin Da Gaske ne An Baiwa Dr Bashar Aliyu Umar Director of NCRI ( karanta Amsa Daga Dr Bashar Aliyu Umar)

Home MAGANAR GASKIYA : Shin Da Gaske ne An Baiwa Dr Bashar Aliyu Umar Director of NCRI ( karanta Amsa Daga Dr Bashar Aliyu Umar)
Ku Tura A Social Media
Assalamu alaikum

'Yan uwa da yawa suna tuntuba ta da zummar fatan alkhairi ga wani labari da yake yawo a social media cewa an nada ni mukamin Executive Director na NCRI.

Ina sanar da 'yan uwa cewa ni Dr. Bashir Aliyu Umar ba ni ba ne aka nada a wannan mukami, wanda aka nada sunansa Dr. Aliyu Umar.

Nagode.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: