Saturday, 28 July 2018
Kalli Zafaffan Hotuna Da Sanarwa Akan Fim Din Yaki A Soyayya - Nafisa Abdullahi Daga Birnin paris

Home Kalli Zafaffan Hotuna Da Sanarwa Akan Fim Din Yaki A Soyayya - Nafisa Abdullahi Daga Birnin paris
Ku Tura A Social Media
Satin da ya gaba ne jaruma fim din masana'antar kannywood nafisa abdullahi ta ziyarci birnin paris wajen shakawata shine munka kawo muku zafffam hotunan jaruma sa'a nan ta wallafa wani bidiyo inda take cewa

 "Ina mai bada hakuri ga masoyina domin jiya ne ya kamata a fitar da official trailer Na fim din Yaki A Soyayya wanda kuma bana nan wanda ya zama dole ina nan sai ayi hakuri"Share this


Author: verified_user

0 Comments: