Saturday, 28 July 2018
Kalli Yadda Wani Masoyin Rahama Sadau Ya Nuna Fara'a Da Jindadi Ganawarshi Da Ita

Home Kalli Yadda Wani Masoyin Rahama Sadau Ya Nuna Fara'a Da Jindadi Ganawarshi Da Ita
Ku Tura A Social Media
Wani gungun masoyin fitacciyar jarumar dandalin wasan kwaikwayo Rahama Sadau ya kasa boye farin cikin bayan haduwa da gwanin sa.

Matashi na cike da fara'a kamar yadda bidiyon da jarumar ta bayyana a shafin ta na Instagram tare da rera mata waka da ya shirya musamman domin ita.

Tauraruwar fim wallafa bidiyon haduwar ta da daya daga cikin dinbim masoyan ta tare da yi masa addua samun alherin Allah.
Ta kara da cewa "Ka gaisheda mutanen Azare. sai na zo cin tuwa."

Share this


Author: verified_user

0 Comments: