Thursday, 5 July 2018
Kalli Hotunan Bello muhammad Bello (BMB) Yana Murna Ranar Haihuwarsa Tare Da Babban Dan Wasan Nigeria "Onazi"

Home Kalli Hotunan Bello muhammad Bello (BMB) Yana Murna Ranar Haihuwarsa Tare Da Babban Dan Wasan Nigeria "Onazi"
Ku Tura A Social Media
A yau alhamis 05//07/2018 ne jarumin bello muhammad bello wanda anka fi sani da bmb yake murna ranar haihuwarsa s binda bature ke cewa (birthday)  wanda a cikin hotunan tare da babban dan wasa nigeria wato super eagles mai suna onazi congratulation BMB.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: