Tuesday, 31 July 2018
Jarumi Adam A Zango Ya fadi Sunayen Mutanen Da Shi Jami'in Tsaro ne Sun Bani Da shi

Home Jarumi Adam A Zango Ya fadi Sunayen Mutanen Da Shi Jami'in Tsaro ne Sun Bani Da shi
Ku Tura A Social Media
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da yake sanye da kayan jami'an tsaro na 'yansanda.
Ya bayyana(cikin barkwanci) cewa Ina ma ni dan sanda ne.
Wallahi da saina kulle Amart da Rarara da Afakallah.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: