Tuesday, 31 July 2018
Labari Dumi Dumi :- Saraki Ya Fita Daga - Apc

Home Labari Dumi Dumi :- Saraki Ya Fita Daga - Apc
Ku Tura A Social Media
Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Bukola Saraki ya bayyana ficewarsa daga jam'iyya mai mulki a kasar, APC.
Shugaban ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter ranar Talata.
Hakazalika Gwamnan jihar Kwara Abdulfatah Ahmed shi ma ya bayyana fitarsa daga jam'iyyar.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: