Monday, 16 July 2018
Ali Jita Ya Samu Lambar Yabo Ta Africa Taya Murna

Home Ali Jita Ya Samu Lambar Yabo Ta Africa Taya Murna
Ku Tura A Social Media
Babban shahararen mawakin nan wato Ali jita ya samu babba karamawa da ankayi masa wato award wanda sunan wannan kyautar ta shafi africa ba gida nigeria kawai ba ne."African icon award 2018" yanda harda youth ambassador of year 2018.wanda fatima daga cameeron sai judith daga uganda.congratulations.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: