Wednesday, 20 June 2018
VIDEO : Watch Ali Jita -Zakij Maza Official Video Song

Home VIDEO : Watch Ali Jita -Zakij Maza Official Video Song
Ku Tura A Social Media
Ali Jita ya saki faifan bidiyon wakar shi mai taken "Zakin maza"

Tauraron mawaki, Ali Jita, ya saki kasaitaccen bidiyon wakar shi mai taken "Zakin Maza".

Mawakin ya saki bidiyon dai dai ranar bikin karamar sallah, ranar 15 ga watan Yuni kamar yadda yayi alkawari.Bidiyon ya samu fitowa wasu shaharrarun jaruman Kannyood ciki har da Baba ari da Maryam Booth da Alhaji Baba Karami da sauran su.

Ik Omoba ya bada umarnin bidiyon

Share this


Author: verified_user

0 Comments: