Monday, 11 June 2018
VIDEO : Download and Wacth Umar M Shareef - Wasika Official Video song

Home VIDEO : Download and Wacth Umar M Shareef - Wasika Official Video song
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku ma'abota sauraren wakoki kamar yadda shahararren mawakin nan umar m shareef ya alkawalanta muku da yau ranar litinin zai fitar da wakar "wasika" video a channel dinsa ya cika alkawali.saboda haka za gashi nan zaku iya kallon wannan waka a directly daga channel dinsa.

Sai kuma daga kasa ga link nan ga duk mai bukata sai yayi downloading.

Wannan shine link da zaka saukar da wannan waka a wayaku

Download Video now


Share this


Author: verified_user

0 comments: