Saturday, 30 June 2018
MUSIC : Sabuwa Waka Nazir M Ahmad x Ali Jita xNazifi Asnanic - Sabuwa Kasa Nigeria

Home MUSIC : Sabuwa Waka Nazir M Ahmad x Ali Jita xNazifi Asnanic - Sabuwa Kasa Nigeria
Ku Tura A Social Media
Wannan wata waka ce wanda gwarazan mawaka Nazir M Ahmad ,Ali Jita, Da Nazifi Asnanic nayi akan kasa nigeria da iri abubuwan alkhairi da muke da su a kasar nan da kuma nuna cewa kasar kasace wanda ba ayi mana gorin komai domin kuwa muna da abubuwa da dama a kasar nan wanda idan kunka saurari wakar zaku ji daya bayan daya.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

1 comment: