Tuesday, 26 June 2018
MUSIC : Sabuwa Waka Isiyaku Forest - Nigeria Sai Baba Bubari Gaskiya Dokin Karfe

Home MUSIC : Sabuwa Waka Isiyaku Forest - Nigeria Sai Baba Bubari Gaskiya Dokin Karfe
Ku Tura A Social Media
Sabuwa waka isiyaku forest wanda yayi wa baba bubari wanda ya fitar a kwanan nan wanda yayi fadi irin halin da muka shiga a wannan kasa da irin nasarorin da buhari ya samu a gwamnatinsa da kuma irin yadda makiya ke yimasa domin durkushe martaba sa ga talakawa amma sai kun saurari wannan waka zaku fahimci abinda nake nufi.


Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: