Thursday, 14 June 2018
Majalisar Zartarwa Ta Amince Da Kashe Naira Bilyan 185 Domin Gyaran Tituna Guda 14 A Fadin Kasar Nan

Home Majalisar Zartarwa Ta Amince Da Kashe Naira Bilyan 185 Domin Gyaran Tituna Guda 14 A Fadin Kasar Nan
Ku Tura A Social Media

Adesina, wanda ya yi bayani a madadin ministan ayyuka da gidaje da wutar lantarki, Babatunde Fashola, ya zayyano ayyukan kamar haka:

1. Titin Gwoza - Damboa - Goniri - Ngamdu a jihohin Yobe/Borno wanda kamfanin Hajaig Construction Nigeria Ltd zai yi kan naira bilyna 34.608.

2. Titin Mayo Belwa - Jada - Ganye - Torngo a jihar Adamawa wanda kamfanin Messrs Triacta Nigeria  Ltd zai yi kan naira bilyan 22.699.

3. Titin Ado - Ifaki - Otun - Kwara  a jihar Ekiti kan naira bilyan 6.002.

4. Gyaran gadar Makurdi a jihar Benue wanda kamfanin Messrs AG Visio Construction Ltd zai yi kan naira bilyan 4.617.

5. Gyaran titin Ihugi - Korinya -Wuse -Ankor a jihar  Benue wanda kamfanin Datum Construction Ltd zai yi kan naira bilyan 15.641.

6. Gayran titin Gbagi - Apa - Owode a garin Badagry jihar Lagos wanda kamfanin Messrs Smithcrown Nigeria Ltd zai yi kan naira bilyan 4.366.

7. Gyaran titin Ijebu Igbo - Ita Egba Owonowen a jihohin Ogun da Oyo wanda kamfanin Messrs DC Engineering zai yi kan naira bilyan 9.833.

8. Sabunta titin Jattu - Fugar - Agenebode a yankin Edo Phase II wanda kamfanin Mothercat zai yi kan naira bilyan 7.506.

9. Makurdi - Gboko - Wannune - Yander Section 1 a jihar Benue wanda kamfanin Messrs Rockbridge Construction Ltd zai yi kan naira bilyan 18.669.

10. Gyaran Tsohon titin - Enugu - Poth Harcourt dake yankin Agbogugu a jihar Abia, wanda kamfanin Messrs Setraco Ltd zai yi kan naira bilyan 13.933.

11. Gyaran hanyar Umulungbe - Umoka kan naira bilyan 6.249.

12. Titin Amokwu - Ikedimkpe - Egede - Opeyi Awhum dake jihar Enugu wanda kamfanin Messrs IDC Construction zai yi kan naira bilyan 21.729.

13. Sabunta titin Nkwu Inyi - Akpugoeze a jihar Anambra wanda kamfanin Anbeez Services kan naira bilyan 2.595

14. Gyaran titin Sabon Birnin - Tsululu - Kuya - Maradi Junction a jihar Sokoto wanda kamfanin Messrs China Zhonghao Nigeria Ltd zai yi kan naira bilyan 4.354

Share this


Author: verified_user

0 Comments: