Kannywood

Kalli kyawawan Hotunan Ramadan Booth Da Matarsa (pre-wedding) Shima Zai Angonce

Jarumin fina finai hausa Ramadan both wanda zai angonce a kwanakin nan in sha Allah ga hotonsa na kafin aure wanda ake cewa pre-wedding.

“Welcome to the fam❤️ may Allah bless ur union. Allah yabaka Zaman lafiya? yabaku zuriah dayyibah? save the date #30thjune.”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button