Wednesday, 6 June 2018
Kalli hotunan Jarumai Maryam Yahya Da Hadiza Gabon A Kasa Mia Tsarki

Home Kalli hotunan Jarumai Maryam Yahya Da Hadiza Gabon A Kasa Mia Tsarki
Ku Tura A Social Media
Wannan shine hotunan jaruman biyu a kasa mai tsarki da yanxu haka suna nan saudiya wajen aikin umara wanda a wannan shekara dai jaruman fina finai kannywood sun tafi sosai. To wannan shine hotunan jaruma maryam yahya da hadiza gabon a kasa mai tsarki .Allah ya karbi ibadodinmu amen. 

Share this


Author: verified_user

0 Comments: