Friday, 1 June 2018
Kalli Hotuna Da Yanka cake da mutanen da Na Taya Hadiza Gabon

Home Kalli Hotuna Da Yanka cake da mutanen da Na Taya Hadiza Gabon
Ku Tura A Social Media
Jaruma hadiza gabon tayi murna zagayowar shekarunta a turanci happy birthday a jiya alhamis wanda ta samu dinbin masoya da na taya murna zagayowar muran shekarar Haihuwarta wanda ga biyo nan na kanya cake tare da yan uwanta wanda ta sanya a shafin instagram.Wannan shine biyon da ta sanya a shafinta wanda gaskiya ta samu mutane sosai ga kadan daga cikin jarumai da sunka taya ta murna.A post shared by ALl NUHU (@realalinuhu) on

Wannan kadan ne daga cikin mutanen da na taya ta murna.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: