Sunday, 10 June 2018
Garabasa : Zamu Bada Kyaututtuka A Ranar Sallah Ga wanda Ya cancnata Daga Coca cola Karanta Yadda sharadin Yake

Home Garabasa : Zamu Bada Kyaututtuka A Ranar Sallah Ga wanda Ya cancnata Daga Coca cola Karanta Yadda sharadin Yake
Ku Tura A Social Media
Zamu baku dama ku zabanmana wa'yanda kuke ganin sun cancanta Coca Cola ta basu wannan kyaututtukan. Irinsu 'yansanda masu bada hannu akan tituna, da ma'aikata masu sharan tituna, da ma'aikatan lafiya masu jinyar marasa lafiya a asibitoci, dade ire-irensu. Zaku turo mana sunan wa'yanda kuka zaba ta hanyar yin comment a wannan shafin. Mu kuma zamu zabi mutun 20 acikinsu wa'yanda zamu kaiwa kyaututtukan a ranar sallah. Amma ga wasu sharuda.

1. Idan zakuyi posting comment, ku fara danna LIKE sannan ku fara comment dinku da #CocaColaEidMubarak.

2. Kuyi takaitaccen bayani na dalilin da kuka zabi wanda kuka turo sunansa/ta. Ku fadamana irin aikinshi, da gurin da yake aikin.

3. Duk wanda kuka zaba, ku tabatta za'a same shi/ta akan aiki a ranar Sallah a daidai inda a ka saba ganinsa/ta.

4. Kad ku sanar da wanda kuka zaba cewa za a zo masa wannan ziyarar, domin mutun ashirin zamu zaba kuma ba lallai bane wanda ka zaba ya kasance cikinsu.

To, masoyana, sai ku fara turo sunayensu daga yau har ranar jajiberin sallah.

Amadadina da kanfanin Coca Cola, ina muku fatan a sha ruwa lafiya tareda lemukan Coca Cola. Allah SWT Ya karbi ibadunmu. Amin.

KADUNA STATE ONLY

Ga biyon Bayanin da Jarumi adam a zango Ya yi bayani da bakisan
Zamu baku dama ku zabanmana wa'yanda kuke ganin sun cancanta Coca Cola ta basu wannan kyaututtukan. Irinsu 'yansanda masu bada hannu akan tituna, da ma'aikata masu sharan tituna, da ma'aikatan lafiya masu jinyar marasa lafiya a asibitoci, dade ire-irensu. Zaku turo mana sunan wa'yanda kuka zaba ta hanyar yin comment a wannan shafin. Mu kuma zamu zabi mutun 20 acikinsu wa'yanda zamu kaiwa kyaututtukan a ranar sallah. Amma ga wasu sharuda. 1. Idan zakuyi posting comment, ku fara danna LIKE sannan ku fara comment dinku da #CocaColaEidMubarak. 2. Kuyi takaitaccen bayani na dalilin da kuka zabi wanda kuka turo sunansa/ta. Ku fadamana irin aikinshi, da gurin da yake aikin. 3. Duk wanda kuka zaba, ku tabatta za'a same shi/ta akan aiki a ranar Sallah a daidai inda a ka saba ganinsa/ta. 4. Kad ku sanar da wanda kuka zaba cewa za a zo masa wannan ziyarar, domin mutun ashirin zamu zaba kuma ba lallai bane wanda ka zaba ya kasance cikinsu. To, masoyana, sai ku fara turo sunayensu daga yau har ranar jajiberin sallah. Amadadina da kanfanin Coca Cola, ina muku fatan a sha ruwa lafiya tareda lemukan Coca Cola. Allah SWT Ya karbi ibadunmu. Amin. KADUNA STATE ONLY
A post shared by Watch__MAI LAYA-OFFICIAL VIDEO (@adam_a_zango) on

Share this


Author: verified_user

0 Comments: