Thursday, 21 June 2018
Babu Ruwana Da Kai Idan Kaga Dama Kasa a Koreni Daga Kannywood -Inji Ummah Shehu

Home Babu Ruwana Da Kai Idan Kaga Dama Kasa a Koreni Daga Kannywood -Inji Ummah Shehu
Ku Tura A Social Media
Jaruma ummah shehu ta fusata tana fadin munannan kalamai akan daya daga cikin manyan kannywood ga bayyaninta 

"Babu abunda yadameni dakai idan kaga dama kasa a koreni a kannywood dan nasan bakaine me bada daukaka ba allah ne dan haka wallahi nafika rashin mutunci nida kake kallona bana tsoran kowa sai allah ni ummah Shehu nafi karfin nabaka hakuri batare da namaka laifiba dan kasa anyi dcasting dina saime kamanta da allah shine meyi kafin kaima kanka ai ammaka dan haka bacire ni yakamata ayiba korana yakamata kayi nonsense nibazansa hoto ina fadanci ba don babu abunda nake nema agun kowa sai gun Allah kaje katambayi waye ummah shehu za’agayamaka irin rashin mutuncin dazanyi kuma idan katashi tambaya kazo unguwarmu katambaya anan ne zakaji ainihin halin ummah babu wanda ya isah naime fadanci idan ina sonka Ina sonka idan bana sonka bana sonka ni haka nake dan haka to hell with you."

Ku kasance da hausaloaded.com nan gaba kadan zamu bayyana muku ko waye.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: