Monday, 28 May 2018
Zama Lafiya Ya Samu : Umar M Shareef Da Dj A b Zasuyi Wasa Sallah A Maiduguri

Home Zama Lafiya Ya Samu : Umar M Shareef Da Dj A b Zasuyi Wasa Sallah A Maiduguri
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku mutanen Maiduguri manya manya mawakan Nigeria dj Ab da Umar M Shareef da feeizey zasu yi muku wasar sallah bayan azumi idan Allah ya nuna muna. Saboda haka muna sanarda alumma Maiduguri birni da kewaye masoya wannan mawaka nisa ta kusa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: