Wednesday, 2 May 2018
Za'a Fara Daukar "MUDAJALA" Wanda Umar M Shareef Zai maye Gurbin Ahmad s Nuhu

Home Za'a Fara Daukar "MUDAJALA" Wanda Umar M Shareef Zai maye Gurbin Ahmad s Nuhu
Ku Tura A Social Media

Masana'antar kannywood karkashin kamfanin maishaddainvestmentltd zamu maitamaita shirin fim din da yayi shekaru da dama wanda a turanci aka cewa "remake" na shirin mujadala wanda ankayi da ali nuhu da Ahamd s nuhu da jaruma fati muhammad ga bayyanin abubakar bashar mai shadda


"Fara gabatar muku da Jaruman Shirin fim din "MUJADALA" #MUJADALAthemovie 
MUJADALA ba boyayyen shiri bane ga duk wanda ya jima yana kallon Fina-finan Hausa, Shiri ne wanda har yanzu yan kallo suna daukin ganin sa har yanzu. Bayan Shekaru kusan goma sha takwas (18 years) da ya dauka da Fitowa. 
umarmshareef shine zai maye Gurbin Marigayi Ahmad S NUHU a cikin Shirin.

Zamu fara Daukar wannan gawurtaccen shirin ranar 10 ga watan May In Shaa ALLAH... Muna bukatar adduar ku yan'uwa 
Daga Kamfanin maishaddainvestmentltd 
Tsara Labarin ibrahim_birniwa 
Shiryawa Abubakar bashar mai shadda
Jagoran  Shirin @itz_bako 
Labari/Umarni alinuhu."

Share this


Author: verified_user

0 comments: