Tuesday, 29 May 2018
Yadda Jaruma Rahama Sadau keyi Idan Zataci Tuwon Shinkafa da Miyan kuka

Home Yadda Jaruma Rahama Sadau keyi Idan Zataci Tuwon Shinkafa da Miyan kuka
Ku Tura A Social Media
Kanin jarumar dandalin shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Haruna ya bayyana cewa a duk lokacin da Rahma Sadau taga tuwon shinkafa da miyar kuka jikinta har rawa yake yi sai ta ga ta ci.

Haruna ya bayyana hakan ne a wani hira da yayi da jaridar Daily Trust bayan ya bayyana abincin da jarumar tafi so a matsayin Tuwon shinkafa da miyar kuka.


Yace a duk lokacin da ake girka wannan abinci toh zaka same ta tana sintiri daga madafa zuwa daki, idan kuma ya kasance ta fita aka girka toh idan ta dawo har rawa sai ta taka.

Ya kuma jadadda cewa kowa a gida ya kwana da sanin cewa zata zamo mai nishadantarwa tunma kan ta zamo yar wasar Hausa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: