Hausa Musics

Video : Sabuwa waka Tijjani Asase – Ramadan Kareem

Babban jarumin masana’antar kannywood wato tijjani asase ya fara rera waka wanda kuma wakar tayi dadi sosai, ya rerawa watan ramadan waka ne da fadin baitoci masu matukar amfani ga mutum muslmi wanda muna rokon Allah ya bamu alkhairin da ke cikinsa da falalarsa.
Sai dai wannan waka soman tabi ne ma’ana kadan ce bai fitar da waka  ba ga wakar da ya sanya shafinsa na instagram domin kallo.

A post shared by tijjani (@tijjani_asase) on

Amma ga wani sauki zaka iya amfani da wannan link na kasa domin saukar da wakar a wayoyinku.

Download video now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button