Thursday, 24 May 2018
Video :- Kalli bidiyon Yan china na kwaikwayon rawar Rariya ta Rahama Sadau

Home Video :- Kalli bidiyon Yan china na kwaikwayon rawar Rariya ta Rahama Sadau
Ku Tura A Social Media
Duniya kenan a yanzu kuma al'ada hausa ba Nigeria ka dai ba har da birnjn sin inda wasu daiilibai ke chashewa da wakar umar m shareef mai suna Rariya, wanda wannan fim din jaruma rahama sadau ne wanda har ta aza kyauta ga duk wanda yayi rawa irin tasu. To yau sai ga mutanen china na kwaikwayo wannan rawa ga bidiyon wakar.Wannan dalili bai sunyi kokari matuka kuma jarumar taji dadi sosai ganin hakan.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: