Friday, 25 May 2018
Sanarwa : CONFAB CUP AND FOOD BAZAAR Day After Sallah A sokoto

Home Sanarwa : CONFAB CUP AND FOOD BAZAAR Day After Sallah A sokoto
Ku Tura A Social Media
Assalamu alaikum al'umma jahar sakkwato barka mu da yau da fatan kuna lafiya da barka da shan ruwa a yau munzo muku da sanarwa daga babban Fittacen dan wasan kwallo wato Abdullahi Shehu AkA A.shehu wanda ya hada gagarumin gasa na wasa a washe garin bayan  sallah  karama wanda ya aza mai suna CONFAB CUP AND FOOD  BAZAAR  a Iman international school school, kada ka bari a baka labari. Sanarwa daga Ali nuhu da A.shehu
Ga bidiyo nan daga dan wasa da jarumi ali nuhu sai ku kalla

Share this


Author: verified_user

0 Comments: