Thursday, 17 May 2018
Sakon Azumin Ramadan Daga Shugaba Muhammad Buhari:

Home Sakon Azumin Ramadan Daga Shugaba Muhammad Buhari:
Ku Tura A Social Media

" Ina jan hankalin al'ummar Musulmi kan cewa Azumi ba wai ya takaita ba ne wajen rashin ci da sha amma wata dama ce daga Ubangiji na tsarkake zuciya da yiwa kai hisabi. Kuma Ina neman Musulmi su kara nuna kauna da tausayawa juna kuma a samun kowa ne a lokacin Azumi, Manzon Allah (sAW)yana rubanya kyautar da yake yi don haka Ina kira gareku kan yin koyi da wannan hali da Manzon Allah(SAW). Ina fatan Ubangiji Ya ba mu karfin kammala wannan Azumi cikin nasara"

Share this


Author: verified_user

0 Comments: