Sunday, 13 May 2018
Ruwa Nake Ko Ka ƙini Ko Ka so Ni Sai Ka Shani - Inji Bello Muhammad bello (BMB)

Home Ruwa Nake Ko Ka ƙini Ko Ka so Ni Sai Ka Shani - Inji Bello Muhammad bello (BMB)
Ku Tura A Social Media
To fa bello muhammad bello ya nuna cewa shi fa yanzu shi da makiyansa kawai yake yaki a duniya kuma ya nuna ko nawa ne ka abinda yace

"Ruwa nake ko ka qini ko ka so ni sai ka shani.
Amma fa ina da maqiyi guda daya, kullum burina nayi defeating din shi, shine aikin da nayi abaya, dashi nake gaba, domin burina shine nayi aikin daya doke wanda nayi abaya.
My only enemy is my previous work and my major priority is to break my previous record."

Share this


Author: verified_user

0 Comments: