Tuesday, 1 May 2018
MUSIC : Sabuwar Waka Nura M Inuwa - Baba Buhari 4+4 And Bagudu 4+4

Home MUSIC : Sabuwar Waka Nura M Inuwa - Baba Buhari 4+4 And Bagudu 4+4
Ku Tura A Social Media

Albishirin ku a yau nazo muku da sabuwar wakar shahararren mawakin nanaye nura m inuwa shiya yau ya kuma da wakarsa a fagen siyasa inda ya rera 4+4 ga shugaba buhari da atiku bagudu 4+4.
Wanda a shekaranjiya shinkuma shahararren mawakin siyasa rarara ya fitar da tashi.
To shi kuma nura m inuwa ga tashin nan ya fitar kada ku bari a baku labari ku saukar da wakar domin sauraren kalaman wannan waka.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: