MUSIC :Sabuwa Wakar Hamisu Breaker - Ummi Sarauniya

Albishirin ku Ma'abota sauraren wakokin ina muku albishir da sabuwar waka hamisu breaker mai suna "Ummi sarauniya" wanda ya fitar a kwanan nan wanda wannan waka tayi dadi sosai.

Wanda ya sanya kalamai masu dadi da suke tasiri a fagen soyayya.


Download music now

Share this


0 comments:

Post a Comment