Wednesday, 2 May 2018
Inna lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa Hauwa Maina, rasuwa

Home Inna lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa Hauwa Maina, rasuwa
Ku Tura A Social Media
  Inna lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood, Hauwa Maina, rasuwa ɗazun nan. Ta rasu a Kano bayan ta yi fama da rashin lafiya. Gobe za a yi jana'izar ta a Kaduna. Allah ya kai haske kabarin ta, amin.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: