Tuesday, 15 May 2018
Hotunan fara Shorting ' Mujadala Remake' Wanda Anka Fara 10/05/2018

Home Hotunan fara Shorting ' Mujadala Remake' Wanda Anka Fara 10/05/2018
Ku Tura A Social Media
Wannan sune hotunan da anka fara shorting  na Mujadala Remake wanda Bashar mai shadda ya shirya Ali nuhu ya bada Umurni ga yadda salon ya fulo da shi


An gama shiri chab domin fara daukan maimaicin Mujadala wato Mujadala remake wanda za'a fara dauka goma ga wannan watan.

Umar M Shareef shi zai meye gurbin Ahmed S Nuhu, Abdul M Shareef ya maye gurbin Ali Nuhu, Bilkisu Shema ta meye gurbin Fati Muhammad, Maryam Yahaya ko zata meye gurbin Abida Muhammad.

Wace jaruma da jarumi ne ya kamata su meye gurbin Sani mai Iska da Maijidda Abdulqadir?
Ga hotunan kamaar haka:-
Share this


Author: verified_user

0 comments: