Monday, 28 May 2018
Gaskiya Fati Mohammed Ta Gama Da Yan Buhari A Duhu Wallahi( karanta)

Home Gaskiya Fati Mohammed Ta Gama Da Yan Buhari A Duhu Wallahi( karanta)
Ku Tura A Social Media

Inda Tace Dasu Kamar Haka....

Addu'a Ce Zanyi Kawai Kace Ameeen
Duk Mai Ganin Ko Tunanin Cewa Rikon Da BUHARI Yake Wa Nigeria Daidai Ne, Toh Ga Addu'a Zanyi Sai Ka/Ki Ce Ameen.

1=Idan Matar Aure Ce Allah Yasa Mijin Ta Yayi Mata Kalar Kulawar Da BUHARI Yake Yiwa 'Yan Nigeria.

2=Idan Budurwa Ce Allah Yasa Saurayin Ta Yayi Mata Kalar Kulawar Da BUHARI Yake Yiwa 'Yan Nigeria.

3=Idan Yaro Ne Ko Yarinya Allah Yasa Iyayen Sa Suyi Masa Irin Kulawar Da BUHARI Yake Yiwa 'Yan Nigeria.

4=Idan Tsoho Ne Ko Tsohuwa Allah Yasa Masu Kulawa Dasu Suyi Masu Irin Kulawar Da BUHARI Yake Yiwa 'Yan Nigeria.

5=Idan Dan Makaranta Ne(STUDENT)Allah Yasa Malaman Sa (Teachers)Suyi Masa Kalar Kulawar Da BUHARI Yake Yiwa 'Yan Nigeri.

6=Idan Dan Kasuwa Ne Allah Yasa Masu Sayen Kayan Sa Su Bashi Kulawa Irin Wacce BUHARI Yake Ba 'Yan Nigeria.

7=Idan Magidanci Ne Mai Aure Allah Yasa Matar Sa Ta Bashi Kulawa Irin Wacce BUHARI Yake Ba 'Yan Nigeria.

8=Idan Mai Daukar Albashi Ne Allah Yasa Gwamnati Ta Bashi Kulawa Wajen Biyan Albashi Irin Kulawar Da BUHARI Yake Ba 'Yan Nigeria.

TOH WANNAN ITA CE ADDU'AR AKAN DUK WANDA YA YARDA CEWA KULAWAR DA BUHARI YAKE BA 'YAN NIGERIA DAI~DAI NE TOH  YACE AMEEEEEEN.

Abin Mamaki Nabi Comments Din Raddin Yan Buhari A Duhu Ga Fati Amma Babu Wanda Yace Amin Sai Ruwan Ashar Tare Da Kiranta Karuwa
Yanzu Na Sake Ganowa Cewa Matsalar Nageriya Ba wata Matsalace ke Damunta Ba wallahi Yan Buhari A Duhu kawai Matsalarta

Duk wani Dan Buhari A Duhu Ba Masoyin Buhari Bane Na Hakika kawai mahaukacin Buhari ne Na Hakika.....

Post tittle daga idriss najeb

Share this


Author: verified_user

0 Comments: