Sunday, 6 May 2018
Fati Muhammad Ta caccaki 'Yan Haqiqar Buhariya

Home Fati Muhammad Ta caccaki 'Yan Haqiqar Buhariya
Ku Tura A Social Media

bani da lokacin bata lokacin yi muku Dogon Bayani don kugane domin nasan wanda ya 6ata ya riga ya 6ata

Wato ku kanku Kunsan babu abinda bawan Allahn nan ya tsinana mana tun hawansa mulkin nan banda baya ma daya maidamu amma da yake Kun 6ata a soyayyarsa shiyasa bakwa ganin lefinsa amma kuma akwai abu daya a kwakwalwarku da kuka Kasa gogeshi
Shine ku kanku Kunsan BUHARI LALATA NIGERIA YAYI BA GYARATA YAYI BA..

Share this


Author: verified_user

0 Comments: