Audio + Video : Adam A Zango - GambaraWannan wani sabon video ne da adam a zango ya fitar jiya mai suna gambara wannan dai wakar akwai habaici da zambo da zagi a cikinsa ko da wa yake oho nidae wannan wakar bata bani dariya sosai.
Irin yadda yake kwabsawa yan matan arewa rai sosai a ciki.


Ga link nan na video wannan waka

Download video Now

Ga link nan na audio


Download Music Now

Share this


0 comments:

Post a Comment