Sunday, 13 May 2018
AMMA AWARD SEASON 5: Umar M Shareef Best up coming Actor

Home AMMA AWARD SEASON 5: Umar M Shareef Best up coming Actor
Ku Tura A Social Media
Wannan hoton da kuke gani shine amma award season 5 wanda anka karama wannan jarumai biyu da rank na award akan film din Mansoor  kamar haka:-

1 Ali Nuhu - Best Actor

2. Umar M Shareef - Best up coming Actor

CEO hausaloaded blogs da mabiyan wannan shafi na taya su murna

Share this


Author: verified_user

0 comments: