AMMA AWARD SEASON 5 : Hafsat Idris Barauniya (As Best face of the Year) kalli hotuna

Jaruma Hafsat idris barauniya ta samu lambar yabo na wannan shekara 2018 wato Amma award season 5 As Best face of the year congratulations.
Ali Gumzak da Iliyasu abdulmuminnu a lokacin taya ta murna


Tare da jaruman da na samu award

Inda sadiq sani sadiq ke ke taya ta murna

Share this


0 comments:

Post a Comment