Tuesday, 15 May 2018
Amma Award Season 5 : Fauziyya D Sulaiman As" Best Adapted screenplay'' 2018 kalli hotuna

Home Amma Award Season 5 : Fauziyya D Sulaiman As" Best Adapted screenplay'' 2018 kalli hotuna
Ku Tura A Social Media
Alhamdullillahi Ala kulli Halin, cikin ikon Allah na sami nasarar lashe kambun karramawa na Amma award Kashi na biyar a matsayin '' Best Adapted screenplay'' Da film din Uwata na kamfanin ISI, ina taya duk wanda suka samu wannan kambu murna.  Sannan ina godiya ga producer na wannan fim wato Isa A Isa.
Ga hotunan kamar haka:-


Ku kasance da hausaloaded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: