Tauraron dan kwallon kafar Najeriya dake bugawa kungiyar CSKA Moscow wasa, Ahmad Musa ya raba buhunan shinkafa ta hannun kungiyar tallafawa gajiyayyu mallakar tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa kuma matar Sani Danja, wato Masurah Isah.
Masha Allah da wannan irin kokari na wannan matashin dan kwallo hakan yayi kyau Allah ya biya
0 Comments: