Abin Jindadi Yazo Kasar France (paris) Sun Gayyaci Adam A Zango Wasa Sallah

Albshinku Ma'abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da wata sanarwa wanda babban jarumi adam a zango zai yi wasa a kasar Paris France wanda wannan wani abun jindadinsa ne na ganin masarautar hausawan turai suka gayace shi wasa a bikin sallah wanda ga yadda gayyatar take

A post shared by Watch__MAI WAKA-OFFICIAL VIDEO (@adam_a_zango) on
Wannan shine takarda da sunka turomashi ga kuma karin wata takarda wanda duk daga shafinsa na instagram wanda ceo Hausaloaded.com na tayashi murna

Share this


0 comments:

Post a Comment