Saturday, 21 April 2018
Ya Kamata Buhari Ya Bar Wani Mai Kwazo Ya Karbi Mulki — Sheik Gumi

Home Ya Kamata Buhari Ya Bar Wani Mai Kwazo Ya Karbi Mulki — Sheik Gumi
Ku Tura A Social Media

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Shekh Ahmad Gumi ya bayyana cewa kokarin da Shugaba Buhari ke yi bai Wadaci al'ummar Nijeriya ba don haka ya kamata ya bari wani sabon jini mai kwazo ya ci gaba da jan ragamar mulkin kasar nan.

Malamin ya kwatanta mulkin Buhari da wani dalibinsa wanda ke da kokari jajircewa wajen nazari amma kuma ba ya cin jarrabawa inda malamin ya yi bayanin cewa iyakacin hazakar dalibin kenan ba wai rashin kokari ba ne. Sheik Gumi ya tabbatar da cewa Buhari yana kokari amma kuma kokarin nasa bai iya biyan bukatun 'yan Nijeriya ba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: