Sunday, 1 April 2018
Wasika Ga Mata Yan Siysa - Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Home Wasika Ga Mata Yan Siysa - Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Ku Tura A Social Media

Bayan gaisuwa da fatan alkhairi, ku shina iyaye mata, kuna da daraja kuma da kima, kuna da mutunci, a matsayinku na iyaye mata,
Mai yasa kuka yadda yan siyasa suke wasa da hankalinku domin biyan bukatun su na siyasa?
Mai yasa babu matan su ko yayansu a cikinku?
Mai yasa ba zasu kare muku mutunci ba, bayan kun taimaka musu sun ci zabe?
Mai yasa suke baku makamai da kwaya,? maimakon sana'a da aikin yi?
Mai yasa idan an gama zabe ba'a kara neman ku sai wani zabe ya kusa?
Mai yasa ba'a saka bukatun ku a gaba?
DON Allah mata ku kara tunani kufa iyaye ne na al'umma!

Share this


Author: verified_user

0 Comments: