Monday, 30 April 2018
Wallahi Gwamma Mazinaci ko Dan Luwadi ko kuma Mashayi akan Dan Bidi'ah, -- Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe

Home Wallahi Gwamma Mazinaci ko Dan Luwadi ko kuma Mashayi akan Dan Bidi'ah, -- Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe
Ku Tura A Social Media
Domin Mazinaci ko Dan Luwadi ya sani karara cewa sabon Allah ya keyi, idan ma har akayi mishi magana ko nasiha sai yace a kara sanya shi a Addu'a Insha Allah zai bari.

Amma shi Dan Bidi'ah yana kallon ihun da yake yi da tsalle tsalle a matsayin shine addini kuma son Manzon Allah, saboda haka baka isa ya saurare ka ba da wata nasiha, da wannan ne nake kara tabbatar muku da cewar, Bidi'ah Musiba ce kuma Bala'i ce  Allah muna roko a gareka ka karemu Daga fitinar Bidi'ah karama ko babba.

Sources :arewadaily trust

Share this


Author: verified_user

0 Comments: