Thursday, 5 April 2018
TUNATARWA Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Kadai Ya San Amsarsu Daga Sheikh Isa Ali Pantami

Home TUNATARWA Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Kadai Ya San Amsarsu Daga Sheikh Isa Ali Pantami
Ku Tura A Social Media


Annabi (SAW) Ya ce idan mutum ya mutu, Mala’iku biyu za su zo masa sannan su masa tambayoyi hudu a ‘Kabarinsa. Wadannan tambayoyi sune:

1) Waye Mahaliccinka?
Amsa: ALLAH.

2) Menene addininka?
Amsa: Addini na shine Musulunci

3) Me zaka ce akan wannan da
aka aiko muku?
Amsa: Muhammad, Manzon Allah

4) Menene ilminka?
Amsa: Na karanta littafin Allah,
kuma na yi imani da shi.

Annabi (SAW) Yace duk wanda ya
amsa ko ta amsa tambayoyin nan
dai dai a ‘Kabari, za a rubuta
sunansa/ta a cikin “ILLIYUN”
wanda shine register ta sunayen
‘yan Aljannah. (Abu Daud, 4753;
Ahmad, 18063; Saheehul’Jamiy,
1676)

Yaa Allah ka ba mu ikon amsawa
daidai da shiga wannan rajista
mai daraja. Amin.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: